Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin da Amurka sun amince da sake yin shawarwarin tattalin arziki da cinikayya a tsakaninsu
2019-06-29 14:23:15        cri
A yayin ganawar tsakanin shugabannin Sin da Amurka da aka yi a yau, shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaran aikinsa na kasar Amurka Donald Trump sun amince, kasashen biyu su sake yin shawarwarin tattalin arziki da cinikayya a tsakaninsu bisa tushen adalci da girmama juna. Kasar Amurka ta bayyana cewa, ba za ta kara buga sabon harajin kwastam ga kayayyakin da Sin ke shigarwa kasar ba. Tawagogin wakilan kasashen biyu a wannan fanni za su tattauna kan batun a nan gaba. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China