Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An yabawa taron yaki da ta'addanci na kasa da kasa na kasar Sin
2019-06-22 16:42:04        cri
Taron kasa da kasa kan yaki da ta'addanci da rundunar 'yan sanda ta al'ummar kasar Sin ta karbi bakuncinsa, ya samu yabo daga mahalartansa.

An kammala taron na yini 4, kan yaki da ta'addanci na kasa da kasa na Babbar Ganuwa na 2019 ne jiya Juma'a a nan birnin Beijing. Taron, ya samu mahalarta sama da 240 daga rundunonin soji da 'yan sanda na kasashe 31, cikinsu har da Sin da Faransa da Pakistan da Isra'ila da kuma Uzbekistan. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China