Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban kasar Sin ya aike da sakon taya murnar bude taron raya yankin Tibet
2019-06-14 13:50:41        cri
A yau juma'a ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon taya murna, game da bude taron raya yankin Tibet na shekarar nan ta 2019.

An dai bude taro ne a birnin Lhasa, fadar mulkin jihar ta Tibet mai cin gashin kanta, dake kudu maso yammacin kasar Sin.(Saminu Alhassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China