![]() |
|
2019-05-24 11:01:21 cri |
Matasan kauyen Daman na yankin Tibet na kasar Sin na kaunar raye-raye kwarai har sun kafa wata kungiyar raye-raye, don bayyana kuzarinsu. Dukkansu na da aikinsu, amma suna son sun fita daga wannan kauye sun nemi wani dandali da za su iya cimma burinsu na raye-raye. (Amina Xu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China