Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Yau ya rage shekara guda da bude bikin baje-koli na kasa da kasa na Shanghai a shekarar 2010
Yau wato ran 1 ga wata ya rage saura shekara guda da kaddamar da bikin baje-koli na duniya na birnin Shanghai a shekarar 2010. Yanzu ana gudanar da ayyukan gina dakunan nune-nune da tsara shirin baje-koli da tafiyar da harkokin bikin yadda ya kamata.
v Birnin Shanghai yana kokarin zama cibiyar sha'anin kudi da cibiyar zirga-zirga na duniya
A ran 29 ga wata, ofishin watsa labaru na gwamnatin kasar Sin ya shirya wani taron manema labaru a birnin Shanghai, inda aka bayyana kan yadda birnin Shanghai, wato birni mafi girma wanda ke gabashin kasar Sin yake raya sana'o'in ba da hidima da masana'antun zamani domin kokarin zama cibiyar sha'anin kudi da cibiyar zirga-zirga na duniya.