Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Ziyarar da Hu Jintao ya yi a kasashen Latin Amurka da Giriki ta samu nasara sosai
Mr. Yang ya ce, ziyarar da shugaba Hu Jintao ya yi ta cimma burin karfafa zumunta da kara amincewa da juna da kara yin hadin guiwa da kuma neman cigaba tare a tsakanin kasar Sin da kasashen Latin Amurka da Giriki
v Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya kaddamar da ziyararsa a Latin Amurka da Turai
A ran 14 ga wata, shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya tashi daga birnin Beijing domin kaddamar da ziyararsa ta makwanni biyu. Kuma a lokacin ziyararsa, shugaba Hu zai halarci taron koli na G-20 da taron koli na kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki tsakanin kasashen Asiya da Pacific wato APEC, haka kuma zai ziyarci kasashen Costa Rica da Cuba da Peru da Girka