Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Gwamnatin Amurka na yin sauye-sauye ga shirinta na ceto kasuwannin hada-hadar kudi
Yayin da Henry Paulson ke bayyana yadda ma'aikatar kudin Amurka za ta gudanar da harkokinta a mataki mai zuwa, ya ce, dalilin da ya sanya gwamnatin kasar ta yi fatali da tsohon shirinta shi ne sauye-sauyen halin da ake ciki a kasuwanni.
v Kasashen Asiya da Turai suna kokarin tinkari matsalar hada-hadar kudi tare
A ran 25 ga wata, an rufe taron shugabannin kasashen Asiya da Turai na karo na 7, wato taro mafi girma cikin tarihin tarurrukan shugabannin kasashen Asiya da Turai a nan birnin Beijing. Lokacin da ake fuskantar matsalar hada hadar kudi a duk duniya, membobi 45 na taron kasashen Asiya da Turai dukkansu sun bayar da manufofi da shawara kan yadda za a tinkari wannan matsala tare