Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Kasashen Sin da Nijeriya suna kokarin ceto ma'aikatan Sin da aka yi garkuwa da su 2007-01-08
Ofishin jakadancin kasar Sin a Nijeriya da gwamnatin Nijeriya sun dauki matakai masu yakini wajen ceto ma'aikatan Sin biyar da aka yi garkuwa da su a jihar Rivers da ke kudu maso gabashin kasar Nijeriya, amma ya zuwa yanzu...
• Shugabannin kasar Sin sun lura da Sinawa da aka sace su a kasar Nijeriya sosai 2007-01-06
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Liu Jianchao ya yi bayani a ran 6 ga wata, cewa a ran 5 ga wata, 'yan bindiga sun yi awon gaba da Sinawa biyar masu aikin injiniya a jihar Rivers ta kasar Nijeriya. Shugabannin kasar Sin sun mai da hankali sosai kan batun