Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Hu Jintao ya bayar da jawabi kan yadda za a kara raya dangantakar da ke tsakanin Sin da kasashen Afirka 2006-04-27
Jawabi mai lakabi haka: "Yin kokari tare domin bunkasa sabuwar dangantakar abokantaka a tsakanin Sin da kasashen Afirka bisa manyan tsare-tsare" a zauren majalisar dokokin kasar Najeriya, inda ya bayar da manufofi da ra'ayoyi na kasar Sin wajen raya dangantakar da ke tsakaninta da kasashen Afirka
• Mr Hu Jintao ya gabatar da ka'idoji 6 na raya huldar hadin guiwa mai amfani da ke tsakanin kasar Sin da kasar Amurka 2006-04-21
A ran 20 da dare a birnin Washington,shugaban kasar Sin Hu Jintao wanda ke yin ziyarar aiki a kasar Amurka ya ba da lacca ga rukunonin sada zumunta na kasar Amurka, inda ya bayyana cewa, kasar sin za ta ci gaba da tsayawa...
• Jawabin shugaban Sin Hu Jintao kan yalwatuwar hulda tsakanin Sin da Amurka 2006-04-20
Ran 19 ga wata, a birnin Seattle na kasar Amurka, Mr Hu Jintao, shugaban kasar Sin ya halarci dinar rana da bangarorin masana'antu da kasuwanci da kungiyoyin sada zumunta na jihar Washington da birnin Seattle suka shirya...
• Mr. Hu Jintao, shugaban kasar Sin ya fara ziyarar aiki kan kasashe biyar 2006-04-19
Bisa gayyatar da shugabannin kasashen Amurka, da Saudi Arabia, da Morocco, da Nijerya, da kuma Kenya suka yi masa ne ran 18 ga wata, Mr. Hu Jintao, shugaban kasar Sin ya bar birnin Beijing don fara ziyarar aiki kan wadannan kasashe 5. Wannan ne karo na farko da shugaban kasar Sin ya kai ziyara ga kasashen waje a shekarar da muke ciki...