Babu wanda ya iya balle Taiwan daga yankunan kasar Sin 2004-05-19 Shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin Mista Wu Bangguo ya nanata cewa, ko kusa, kasar Sin ba za ta yarda da duk wanda zai balle Taiwan daga yankunan kasar ta ko wace hanya ba.