Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2004-06-18 18:59:46    
Madugun Taiwan Chen ya dage kan matsayinsa na 'yancin kan Taiwan

cri

       A taron maneman labaran da aka saba yi ran 18 ga wata a nan birnin Beijing,Mista Li Weiyi,kakakin ofishin kula da harkokin Taiwan na Majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya bayyana cewa dalilin da ya sa Chen Shuibaian bai amince da ka'idar Sin daya ba har yanzu,shi ne yana cigaba da dagewa kan matsayinsa na neman 'yancin kan Taiwan.Wannan muhimmin dalili ne da ake samun matsanancewar dangantaka tsakanin bangarorin biyu, kuma zaman lafiya da kwanciyar hankali na mashigin Taiwan yana fuskantar barazana.

     Mista Li Weiyi ya bayyana cewa sanarwar da aka bayar ran 17 ga watan Mayu bisa iznin da aka danka masa ta yi nuni da cewa kowane ne zai kama mulkin Taiwan,kamata ya yi ya zabi hanya daya ko su amince da cewa bangarori biyu na mashigin Taiwan suna cikin Sin daya,su daina ayyukan jawo baraka ko za su nuna taurin kai su nemi balle Taiwan daga kasar Sin.(Ali)