|
|
|
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
|
|
|
|
|
|
(GMT+08:00)
2009-09-10 20:23:13
|
|
Ana ta kokarin tabbatar da siffar kasar Sin a kan matsayin wata babbar kasa dake sauke nauyin kanta
cri
A shekarar 2008, matsalar kudi da aka soma samunta a Wall Street na kasar Amurka ta kawo mugun tasiri ga duniya. A wannan lokaci, kasar Sin ta riga ta zama babbar kasa ta uku a fannin tattalin arziki a duniya, ita ce kuma kasa mai tasowa da ta fi girma a duniya. A lokacin da take kaddamar da manufofi daban daban cikin sauri, don tabbatar da samun saurin bunkasuwar tattalin arziki a kasar, a sa'i daya kuma tana ta yi tsayin daka kan bude kofa ga kasashen waje ta fuskar zuba jari a fannin cinikayya, gami da sa himma don shiga ayyukan hadin kan duniya na warware matsalar kudi.
Yanzu, ban da siyasa kuma, kasar Sin na taka muhimmiyar rawa a sauran fannoni. Bunkasuwar kasar Sin na da nasaba sosai tare da zaman lafiya da bunkasuwar duniya. Kasar Sin za ta zama wata kasa mai sauke nauyin dake kanta a kasashen duniya a yunkurin inganta bunkasuwar duniya, da zaman tare cikin lumana tsakanin dan Adam, da kuma kafa duniya mai zaman jituwa. 1 2 3
|
|
|