Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-09-10 20:23:13    
Ana ta kokarin tabbatar da siffar kasar Sin a kan matsayin wata babbar kasa dake sauke nauyin kanta

cri


A shekarar 1978, kasar Sin ta soma yin gyare-gyare da bude kofa ga kasashen waje, a shekaru 30 da suka wuce, kasar Sin ta tabbatar da samun saurin bunkasuwa cikin dogon lokaci. Bisa karuwar karfinta, wasu kasashe sun soma nuna damuwa cewa, 'Kasar Sin da take samun bunkasuwa za ta zama abokiyar hamayya, ko kuwa abokiya?'

A watan Yuli na shekarar 1997, an gamu da babbar matsalar kudi a Asiya. Kasar Sin ta dauki alkawarin cewa, RMB ba zai samu faduwar daraja ba a yayin da ta gamu da hasarar tattalin arziki, ta yadda aka hana faduwar darajar kudi na sabon zagaye a kasashen da suka gamu da matsalar kudi. A lokacin da ake fuskantar wannan matsalar, a karo na farko kasar Sin ta nuna siffarta a kan matsayin wata kasa mai sauke nauyin dake kanta, gami da tabbatar da yin hadin gwiwa mai yakini tare da kasashen duniya.
1 2 3