|
|
|
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
|
|
|
|
|
|
(GMT+08:00)
2009-09-10 17:10:18
|
|
Za a kai matsayin da ba a taba gani ba ta fuskar bikin yin fareti da za a yi a ranar bikin kasar Sin
cri
Kauyen yin fareti dake gabashin karkarar birnin Beijing, shi ne wurin da kungiyoyin nuna kayayyakin soja da za su halarci bikin yin fareti na ranar bikin kasar Sin suke samun horo. Mataimakin mai ba da jagoranci na kungiyar Zou Yunming ya bayyana cewa, wandannan kungiyoyin nuna kayayyakin soja su ne, kungiyoyin da suka fi yawan kayayyakin soja, kuma bisa matakin da ya fi girma, idan an kwatanta su da bukukuwan yin fareti na da bayan da aka kafa sabuwar kasar Sin.
'Kayayyakin soja da za a nuna a yayin biki, dukkansu sabbi ne kuma kayayyaki ne kirar kasar Sin da aka zaba daga rundunonin soja daban daban, kuma sun kai wani sabon matsayi a fannonin yawansu, da karfin sadarwa, har ma wasu sun riga sun kai ko wuce matsayi na kasashe masu ci gaba.'
Zou Yunming ya ce, a cikin wadannan kungiyoyin nuna kayayyakin soja, kashi daya cikin dari daga cikinsu sun taba shiga ayyukan yaki da bala'un girgizar kasa da na dusar kankara, rundunoni guda 7 kuma sun taba shiga ayyukan nuna goyon baya da tsaro a wasannin Olympics, rundunoni guda 5 sun taba yi hadadden atisayen soja, bayan haka kuma, akwai rundunoni da dama da suka taba halartar bukukuwan yin fareti a ranar bikin kasa,' 1 2 3
|
|
|