|
|
|
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
|
|
|
|
|
|
(GMT+08:00)
2009-09-10 17:10:18
|
Za a kai matsayin da ba a taba gani ba ta fuskar bikin yin fareti da za a yi a ranar bikin kasar Sin
cri
Ranar 1 ga watan Oktoba mai zuwa, ranar bikin kasar Sin ce ta cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin, a wannan rana kuma, za a yi gagaruman aikace-aikacen taya murna. A matsayinsa na wani muhimmin sashe na wadannan aikace-aikace, bikin yin fareti zai nuna bunkasuwa da juyawar karfin soja na kasar Sin, don haka, ko shakka babu kasashen duniya za su mayar da hankali sosai kan bikin yin fareti.
A 'yan kwanakin da suka wuce, wakilinmu ya kai ziyara ga kauyukan yin fareti guda biyu dake karkarar birnin Beijing, inda ya fahimci cewa, akwai sabbin abubuwan musamman da dama da za a nuna a yayin bikin fareti, kuma za su kai matsayin da ba a taba gani ba idan an kwatanta su da bukukuwan yin fareti na da. 1 2 3
|
|
|