Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-08-12 13:26:08    
Hillary ta kalubalanci gwamnatin Kongo Kinshasa da ta kare 'yan mata don kada a ci zarafinsu

cri

Game da wannan dai, Madam Hillary ta yi kashedin cewa, ko ta yaya ba za a iya samar wa dakarun sojoji masu yin adawa da gwamnatin kasar damar samun albarkatun ma'adinai na wannan kasa ba. Kamata ya yi kasa da kasa su dauki matakai ba tare da bata lokaci ba don hana irin wannan danyen aikin sayar da ma'adinai don samun makamai. Madam Hillary ta jaddada cewa, ba za a iya shawo kan matsalolin cin zarafi a wannan yanki ba, sai in bangarorin biyu masu yin adawa da juna suka kai ga yin sulhu da dakatar da yakin basasa tsakaninsu da kuma yin hadin gwiwa wajen bunkasa tattalin arzikin wurin da kuma kyautata zaman rayuwar jama'ar kasar. ( Sani Wang )


1 2 3