|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2009-08-10 20:30:26
|
 |
Kasar Sin ta shirya taron tattaunawa don tunawa da ranar cika shekaru 20 da rasuwar Burhan al-Shahidi
cri
 A matsayinsa na wani masani na kabilar Uygur, Burhan yana da kwarewa kan harsuna da dama, ciki har da harsunan Uygur, da Han, da Rasha, da Turkiyya, da dai sauransu. Ban da wannan kuma, ya yi nazari sosai kan tarihin jihar Xinjiang, da na yammacin Asiya, ya nuna hakikanin abu na cewa, jihar Xinjiang na karkashin ikon kasar Sin yau da shekaru sama da 2000 da suka wuce. Shugaban hukumar kula da harkokin addinai ta kasar Sin Mr. Ye Xiaowen ya bayyana cewa, 'Ta takardu da kayyaki da yawa ne, Burhan ya yi bayani sosai don tabbatar da hakikanin abu na Xinjiang na mallakar kasar Sin yau da shekaru sama da 2000 da suka wuce. A gun wani babban taro na jami'ar jihar Xinjiang da aka shirya a shekarar 1947, Burhan ya taba bayyana cewa, a shekaru fiye da 2000 da suka wuce, Xinjiang wani kashi ne da ke cikin yankin kasar Sin, Xinjiang ba ta karkashin ikon wata kabila, tana mallakar kabilu daban daban, wannan ya yi daidai kamar yadda kasar Sin ba ta karkashin ikon wata kabila kuma, tana mallakar kabilu daban daban.' 1 2 3
|
|
|