A waje daya, a halin da ake ciki, shirin daidaita tsarin jari na kamfanin General ba ita ce kadai hanyar da za ta iya farfado da wannan kamfanin da aka kafa shi yau fiye da shekaru 100 da suka gataba ba. Farfadowa da tattalin arzikin kasar Amurka gaba daya hakikanin fata ne ga kokarin fitar da kamfanin General daga mawuyacin hali. (Sanusi Chen) 1 2 3
|