Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-05-07 16:50:00    
Bayani kan matsalar 'yan fashi a tekun Somali

cri

Yanzu kasa da kasa suna hada kansu domin yaki da 'yan fashi a teku. A kwanakin baya, shugaba Sharif Sheikh Ahmed na kasar Somali wanda ke yin ziyara a kasar Turkey ya gabatar da cewa, ana bukatar goyon bayan kasashen duniya wajen warware matsalar 'yan fashi a teku. Game da haka, Mr. Meng Xiangqing yana ganin cewa, matsalar 'yan fashi a teku wani babban kalubale ne ga kasashen duniya. "Kalubalen ne da 'yan ta'adda suka yi wa kasashen duniya, matsalar 'yan fashi a teku tana kalubalantar duniya. Dole ne a yin kokarin warware matsalar 'yan fashi daga tushe, Tare da kai farmakin da su. Ya kamata a dauki wasu muhimman matakai. Da farko shi ne ya kamata kasashen duniya su kara ba da taimako ga gwamnatin kasar Somali wajen kafa tsarin yadda ya kamta a kasar. Na biyu, ya kamata kasashen duniya su kara yin hadin gwiwa. Na uku shi ne a warware abin wuya bisa doka. Kamar kafa kotun duniya domin hukunta 'yan fashin teku da aka kama. Ban da haka kuma, ya kamata kasashen duniya su kara yin mu'amala wajen yaki da 'yan fashi a teku, ciki har da kiran taron kasa da kasa domin tattauna kan yadda za a warware matsalar yakin basasa ta kasar Somali, da kawar da talauci da rikicin da ke kasancewa a kasar." [Musa Guo]


1 2 3