Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-05-06 17:22:50    
Kenya na kokarin sayar da ganyen shayi zuwa kasashen waje

cri

Don tinkarar matsalar, gwamnatin kasar Kenya ta dauki jerin matakai da suka kunshi kara shigo da abinci, da samarwa jama'a da tallafi, da kuma samar da iraruwan kayan gona ga manoman da fari ya ritsa da su. Sai dai ta yaya za a iya samun isasshen kudi don aiwatar da matakan, ya zama tambayar da gwamnatin kasar Kenya take fuskanta. An ce ana bukatar Shilling na Kenya biliyan 37, amma gwamnatin kasar Kenya ta samu kashi 1 cikin kashi 7 ne kawai a halin yanzu. Shi ne ya sa kasar ta kara mai da hankali kan aikin sayar da ganyen shayi na ti.

1 2 3