Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-04-21 16:41:23    
Ana kasancewar batutuwa uku da ba za su tabbata ba a cikin babban zabe na kasar Afirka ta Kudu

cri

Manazarta sun yi hasashen cewa. Mai yiyuwa ne Jam'iyyar COPE za ta kawo barazana ga matsayin Jam'iyyar DA na jam'iyya mafi girma da ke adawa da gwamnatin kasar Afirka ta Kudu, har ma kila za ta maye gurbinta.

Batu na uku shi ne ko mutuncin Zuma zai kyautata sakamakon samun goyon baya daga Nelson Mandela. A cikin harka mafi girma ta neman kara samun goyon baya daga jama'a da aka shirya a ran 19 ga wata, tsohon shugaba Mandela na kasar Afirka ta Kudu ya bullo ba zato ba tsammani a kan dandalin yin jawabi da ke filin wasanni na wurin shan iska da ke Ellis na birnin Johannesburg, wanda ya sha sowa daga masu goyon bayansa fiye da dubu 100. Kafofin watsa labarai na kasar sun nuna cewa, gayyatar Mandela da ke da kwarjini sosai a wannan muhimmin lokaci ta shaida burin Jam'iyyar ANC na neman ci gaba da samun kujerun da yawansu ya zarce kashi 2 cikin kashi 3 a cikin majalisar dokokin kasar, kana da farfado da mutuncin Zuma a zukatan jama'a wanda ya yi fama da kararraki a cikin shekaru da dama da suka gabata. Ko wannan dabara tana da amfani ko a'a, har yanzu babu tabbas tukuna.(Kande Gao)


1 2 3