Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-28 21:39:37    
An shirya biki don tunawa da ranar cika shekaru 50 da 'yantar da miliyoyin bayi manoma a Tibet

cri



A lokacin, iyayen gijin bayi manoma da yawansu ya kai kusan kashi 5 cikin dari a jihar Tibet sun yi mallakar yawancin abubuwan kawo albarka, amma bayi manoma, da bayi, wadanda yawansu ya kai sama da kashi 95 cikin dari sun yi zama a matsayin zaman al'umma mafi kankanta, ba kawai ba su da manyan abubuwan kawo albarka ba, har ma ba su iya samun tabbaci kan 'yancin kai, da tsaron rayuwarsu.

A shekarar 1951, gwamnatin tsakiyar jama'ar kasar Sin, da gwamnatin jihar Tibet sun cimma wata yarjejeniya game da 'yantar da jihar Tibet ta hanyar lumana, hakan an tabbatar da 'yantar jihar ta hanyar lumana. Amma, a karkashin ayyukan zuga da goyon baya da kasashe masu nuna fin karfi ke yi, a shekarar 1959, kungiyar mallakar mulkin Tibet ta yayyaga yarjejeniyar, da kuma tayar da rikicin makamai. A lokacin da gwamnatin tsakiyar kasar Sin ke kwantar da rikicin, a waje daya kuma, ta tsara jama'ar jihar Tibet da su yi gyare-gyaren dimokuradiyya a jihar, ta yadda aka soke tsarin bauta na gargajiya na mulki irin na gwamutsa siyasa da addini a Tibet. Ranar 28 ga watan Maris rana ce da aka soma yin gyare-gyaren.

1 2 3