Bayan ziyararsu, sun bayyana wa abokansu wata jihar Tibet ta hakika. Yanzu, kafofin watsa labaru su kan gabatar da cewa, mutanen jihar Tibet suna fama da talauci sosai. Amma, a hakika dai, gwamnatin Sin ta tsara manufofin masu kyau game da kanannan kabilu. Amma, kanannan kabilu kamar su mutanen Indian na kasar Amurka suna zama a yankunan iyakar kasa kuma suna cikin mawuyacin hali.
Shen Yiyao yana fatan karin Amurkawa za su tafi jihar Tibet don ganin wata jihar Tibet ta ainihi.(Lami) 1 2 3
|