Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-26 13:48:12    
Nune nunen hotunan da aka shirya kan ci gaban jihar Tibet ta kasar Sin

cri

Jakadan Romaniya a Sin Viorel Isticioaia ya ziyarci jihar Tibet a shekara ta 2005. yayin da ya yi hira da wakilin gidan rediyonmu ya ce ya gan babban ci gaban da jihar Tibet ta samu ta nune nunen,shi ya sa yana so ya sake kai ziyara a jihar Tibet. Ya kuma kawo shawarar shirya irin nune nunen a sauran kasashen duniya.

" irin wannan nunin ya fadakar da kanmu kan ainihin halin da jihar Tibet ke ciki. Na ziyarci irin wannan nune nune a shekaru biyu na baya da suka gabata, in ba da shawarar da za a shirya irin wannan nune nunen a kasashen waje ta yadda kafofin yada labarai da kwararru da kuma 'yan siyasa za su samu karin bayani kan tarihin Tibet da kuma ainihin halin da ta ke ciki a yanzu."

Wani ofishin majalisar gudanarwa ta kasar Sin da ma'aikatun da abin ya shafa suka shirya wannan nune nunen. Tun da aka fara bude nune nunen a ran 24 ga watan Fabrairu,mutanen sama da dubu dari sun kai ziyara. Bisa labarin da aka samu,an ce za a kammala nune nunen a ran 10 ga watan Afril na wannan shekarar da muke ciki.(Ali)


1 2 3