Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-23 11:42:34    
Sabon shugaban kasar Madagascar ya yi ratsuwar kama aiki tare da kasancewar gardama

cri

Lokacin da ake yin bikin rantsuwar kama aiki na shugaban kasar Madagascar, jama'a fiye da dubu daya sun yi zanga-zanga a wurin da ke kusa da filin wasanni, kuma sun bayyana cewa, za su ci gaba da goyon bayan tsohon shugaban kasar Marc Ravalomanana. Herine, wadda ta kasance cikin masu yin zanga-zangar ta bayyana cewa, ko da yake Rajoelina ya riga ya kama aiki, amma za a ci gaba da yin gwagwarmaya don neman samun ikon mulkin kasar. Ta ce, "watakila ba da jimawa ba, za a tada yaki a tsakanin masu goyon bayan tsohon shugaban kasar da kuma masu goyon bayan shugaban kasar na yanzu, ina nuna damuwa sosai ga zaman lafiyar jama'ar kasarmu."(Kande Gao)


1 2 3