Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-19 10:46:09    
Firayiministocin kasashen Sin da Korea ta Arewa sun halarci bikin bude ' Shekarar sada zumunta tsakanin Sin da Korea ta Arewa'

cri

Firaministan Korea ta Arewa Mista Kim Yog Il shi ma ya yi jawabin fatan alheri a gun bikin bude shekarar sada zumunta tsakanin Sin da Korea ta Arewa, inda ya bayyana kyakkyawan fatan da'irori dabam-daban na Korea ta Arewa na yaba wa zumuncin gargajiya na kasashen Korea ta Arewa da Sin. Ya furta cewa : ' Ci gaba da inganta kyakkyawar dangantaka dake tsakanin Korea ta Arewa da Sin lami-lafiya, rikakken matsayi ne da Jam'iyyar Korea ta Arewa da kuma gwamnatinta suke dauka. Jam'iyyar Korea ta Arewa da gwamnatinta suna so su yi hadin gwiwa sosai tare da bangaren kasar Sin da kuma sanya kokari cikin himma da kwazo don gudanar da harkoki iri dabam-daban tare da nasara dangane da bikin shekarar sada zumunta tsakanin Korea ta Arewa da Sin'.

1 2 3