![]( /mmsource/images/2009/03/13/b09031315.jpg)
Yang Jiechi ya kara da cewa,Yanzu, kasar Amurka da kasar Sin sun mai da hankali ga makomar nan gaba ta dogon lokaci, kuma sun tsara fasalin huldar da ke tsakaninsu a cikin wasu shekaru masu zuwa ko cikin dogon lokaci, don sa kaimi ga raya dangantakar da ke tsakaninsu lami lafiya. (Halima) 1 2 3
|