Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-12 13:48:58    
Wani gwanin Sin ya karyata zargin da bangaren kasar Amurka ya ya yi na cewar wai jiragen ruwan yakin Sin sun yi muzgunawa ga jirgin ruwan Amurka

cri

Amma, abin da bangaren kasar Amurka ya yi ya tashi daya da kuwwar ' Barawo dake cewa ku tare barawo'. Babu tantama hakan ya kauce wa babbar manufar raba fara daya da kasashen Sin da Amurka suka tsaida don tinkarar matsalar hada-hadar kudi da duniya ke fama da ita. Farfesa Meng Xiangqing ya fada wa wakilinmu cewa, ko da yake ba a amince da yadda bangaren kasar Amurka ya yi ba, amma duk da haka, lamarin nan ba zai yi tasiri ga makomar dangantakar dake tsakanin kasashen Sin da Amurka ba. Yana mai cewa : ' A takaice dai, bisa yanayin tabarbarewar tattalin arziki na duk duniya, yin hadin gwiwa da musanye-musanye a fannoni da dama tsakanin kasashen biyu na dacewa da babbar moriyar kasashen biyu da ta kasashen Asiya da tekun Pacific da ma duk duniya. ( Sani Wang )


1 2 3