To, yanzu sai ku shakata kadan, daga baya kuma za mu muku wani bayani daban kan dangantakar da ke tsakanin mata masu ciki da suke shan taba da kuma jariransu.
Kwararrun kasar Amurka sun bayyana cewa, idan iyaye mata sun sha taba lokacin da suke da ciki, to watakila wannan zai haddasa matsalar da yaransu za su gamu da ita a fannin tafiyar da harkoki.
1 2 3 4 5
|