Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-22 15:12:17    
Idan mata masu ciki suna shan taba, to jarirai mata da suka haihu za su samu kiba

cri

Nazarin ya bayyana cewa, idan mata masu ciki suna shan taba, to nauyin jikin yaransu mata zai fi na sauran yara mata da kilogiram shida lokacin da suke girma. Ban da wannan kuma wadannan yara mata su kan kamu da cuttuttukan mata, alal misali, ba safai su kan yi haila yadda ya kamata ba, kuma idan cuttuttukan suka tsananta, to mai yiyuwa ne ba za su iya haihuwa ba. Ko wadannan yara mata za su sha taba ko a'a bayan da suka girma, yanayin girman jikinsu zai tsawaita har kwanaki 4 idan an kwatanta shi da na yadda ya kamata.


1 2 3 4 5