Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-09 20:05:20    
Sin ta yi suka kan furuci na wai tana gudanar da "sabon mulkin mallaka" a Afirka

cri

Amma a yayin da hadin gwiwar ciniki ke dinga karuwa a tsakanin Sin da Afirka, wasu tsirarun mutane a duniya sun fara jita-jita cewa, wai "Sin barazana ce", kuma sabuwar mai mulkin mallaka ce a Afirka. A game da wannan, shugaban sashen kula da harkokin yammacin Asiya da Afirka na ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin, Mr.Zhou Yabin ya bayyana cewa, Sin aminiya ce ga Afirka, kuma ba za a iya shafa wa Sinawa bakin fenti ba da irin wannan furuci. Ya ce,"kayayyakin kasar Sin masu inganci da ake sayarwa cikin farashi mai rahusa, sun inganta zaman rayuwar jama'ar Afirka, kuma kudaden jarin da kamfanonin kasar Sin suka zuba a Afirka sun ba da tallafi ga bunkasuwar tattalin arzikin wurin, haka kuma sun kara samar da guraben aiki da kudin haraji a nahiyar. Hadin gwiwar da ke tsakanin Sin da Afirka na gudana ne a yayin da suke girmama wa juna mulkin kai da kuma zaman daidaici da cin moriyar juna, wanda ya sha bamban sosai da mulkin mallaka."


1 2 3