Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-06 19:21:40    
Birnin Beijing ya kaddamar da sabbin matakan shawo kan cinkoson hanya domin kyautata ingancin iska da halayen zirga-zirga

cri

Mr. Liu Xiaoming, direktan kwamitin sadarwa na bnirnin Beijing ya ce, ban da daukar sabbin matakan shawo kan cinkoson hanya, birnin Beijing kuma zai ci gaba da tsayawa kan manufofin ba da fiffiko wajen bunkasa harkokin sadarwa na jama'a. Ya bayyana cewa, "Ya kamata mu kara saurin shimfida hanyoyi musamman domin motocin jama'a, ta yadda hanyoyin motocin jama'a za su zama cikin tsari." (Umaru)


1 2 3