Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-24 18:10:00    
Kasar Sin za ta harba kumbo mai lambar bakwai samfurin 'Shenzhou' da ke dauke da 'yan sama jannati a ran 25 ga wata da dare

cri

A ran 24 ga wata, wakilinmu ya samu labari cewa, cibiyar harba kumbuna ta Jiuquan ta riga ta shirya sosai. Ya ce,

'A halin yanzu dai, ina cibiyar harba tauraron 'dan adam ta Jiuquan. Yanzu ana da hasken rana sosai, kuma akwa iska kadan. Daga halin da ake ciki yanzu, muna da imani da kuma kwarewa domin samun nasarar tafiyar da kumbo mai lambar bakwai samfurin 'Shenzhou'.'(Danladi)


1 2 3