
Jama'a, a gun gasar wasannin Olympic ta nakasassu, makin da 'yan wasa nakasassu suka samu ba shi da muhimmanci. Abin da suke burge mu shi ne, kokarin da 'yan wasa nakasassu suke yi domin cimma burinsu, kuma ba su ba da kansu a gaban matsalolin da suke fuskanta ba. (Sanusi Chen) 1 2 3 4
|