|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2008-09-08 12:35:45
|
Yaushe gwamnatin Amurka ta warware matsalar gidaje ?
cri

Bisa shirin ba da agaji da gwamnatin Bush,hukumar Federal Housing Finance Agency da aka kafa a yanayin zafi na bana za ta kula da harkokin hukumar Fannie Mae da hukumar Freddie Mac har zuwa ranar da harkokinsu na tafiya yadda ya kamata. Ban da wannan kuma an canza manyan jami'an zartaswa na hukumomin nan biyu.(Ali) 1 2 3
|
|
|