Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-28 15:48:00    
Benjamin Boukpeti, wanda ya samu lambar yabo ta farko ta wasannin Olympics ga kasar Togo

cri

Benjamin Boukpeti, wanda ya taba yin la'akari da mayar da wasannin Olympics na Beijing zama nune-nunen ban kwana da sha'anin kwale kwale na Kayak Slalom, ya samu lambar tagulla a gasar, wannan abu mai ban mamaki ya karfafa kwarin gwiwarsa. Bayan da aka kawo karshen gasar ba da dadewa ba, sai ya bayyana cewa, ya soma yin la'akari da shiga wasannin Olympics na London.

Idan aka shiga wasannin Olympics a matsayin wani 'dan wasa na kasar Faransa, za a gabatar masa sharuda masu kyau a fannoni daban daban. A lokacin da wakilinmu ya tambaye shi, ko zai wakilci kasar Faransa don cigaba da sana'arsa ko a'a, Benjamin Boukpeti ya bayyana cewa, ba zai canja kudurin da ya tsaida na wakiltar kasar Togo don shiga wasannin. Ya ce,

"Ba zan canja ra'ayina ba, tun daga farko ne sai na tsaida wannan kuduri, musamman ma bayan wasannin Olympics na Athens, sai na gaya mini cewa, ko zan samu cigaba ko zan jada baya wajen kwarewata, zan tsayawa kan wakiltar kasar Togo."


1 2 3