Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-11 15:07:19    
Wasan kwallon kwando na maza tsakanin Sin da Amurka

cri

Wannan kyakyawr halayya da mutanen kasar Sin suka nuna,ba su dauki nasara da hassara da muhimmanci ba a ganina kamata ya yi 'yan kallo sun bi sawunsu wajen kallon gasar wasanni." 'Yan kallo masu kishin wasanni sun more gasar, 'yan wasan sun nuna kwarewarsu sosai a filin wasan. Da ya ke kungiyar 'yan wasa ta kasar Sin ta yi hassarar maki 31, ta nuna iyawarta wajen wasanni,bambancin dake tsakanin kungiyoyin nan biyu ya ragu sosai a cikin gasar wasannin da aka yi tsakaninsu a cikin 'yan shekarun baya,musamman a farkon karo.wani sa'I kungiyar kasar Sin ta kama gaba.wani madugu na gaba na kungiyar Sin mai suna Zhu Fang ya dauka cewa wajen yin gasa da kungiyar Amurka,kungiyar Sin ta daura niyya, ta yi iyakcin kokarinta ta taka rawarta sosai. ya ce "ko wane dan wasa na kungiyarmu ta kasar Sin ya yi farin ciki da yin gasa da kungiyar Amurka a karo na farko a birnin Beijing na kasar Sin dake yin wasannin Olympics a halin yanzu.mun nuna iyawarmu da niyyarmu yadda ya kamata,muna jin dadin yin gasar.Gasar nan ta karfaffa kwarin gwiwarmu sosai.a hakika kungiyar Amurka tana da karfi sosai kuma ta gogu,kamata ya yi mu yi shiri sosai mun yi kokarin neman samun nasara."

Babban jami'in kungiyar Amurka Mr Mike Krzyzewski ya yi wa kungiyar kasar Sin ta wasan kwallon kwando na maza yabo,kuma ya jadadda cewa a gaban manema labarai na kafofin yada labarai na kasashen duniya,ya ce kungiyar Amurka ba ta boye kome ba a cikin wannan gasa. Ya ce muna so mu yi wa kungiyar kasar Sin rangwame,idan muka yi,za mu yi hassara. Kungiyar kasar Sin kungiya ce mai kwarewa. Da akwai 'yan wasa na kungiyar MBA guda biyu na kungiyar Amurka a ciki.tabban ne sun samu ci gaba sosai a cikin shekarun baya,ni kaina na yi ma'amala da Yaoming,shi dan jagora ne mai karfi.ya taka muhimmiyar rawa a cikin wasannin Olympics na wannan karo. Mun yi gasa da kungiyar Sin kamar mu yi gasa da sauran kasashe,mun dukufa a kan gasa mu kuma mutumta gasa da abokan gaba,nuna girmama wa abokan gaba kamata ya yi ka nuna kwarewarka,wannan halayyar wasannin Olympics ke nan dole le mu bi wannan hanya.(Ali)


1 2 3