Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-30 19:40:09    
Benin ta zama ta farko a tsakanin dukkan kungiyoyin wakilai na kasashen waje wajen shirya bikin daga tutarta a kauyen wasannin Olympic

cri

Ran 27 ga wata da safe, an bude kofar kauyen wasannin Olympic na Beijing ga dukkan 'yan wasa na kasa da kasa da za su shiga gasar wasannin Olympic ta Beijing ta shekarar 2008 a hukunce.

Ran 29 ga wata da safe, a kauyen wasannin Olympic na Beijing, an yi bikin daga tuta domin kungiyar wakilai na kasar Benin, wannan shi ne karo na farko da aka shirya wannan bikin daga tuta domin wata kungiyar wakilai da ta zo daga kasashen waje. A gun bikin, Chen Zhili, mataimakiyar shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilai ta jama'ar kasar Sin, kuma mataimakiyar shugaban kwamitin shirya gasar wasannin Olympic ta Beijing, kuma shugaban kauyen wasannin Olympic ta Beijing ta yi kyakkyawar maraba da zuwan kungiyar kasar Benin, ta kuma yi fatan 'yan wasan Benin za su sami maki mai kyau a gun gasar wasannin Olympic ta Beijing.


1 2 3