Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-29 15:35:53    
Filin wasan kwallo na zamani wato softball na Fengtai da ke birnin Beijing

cri

Bayan da aka gama gina shi ba da jimawa ba, filin wasan kwallo na zamani na softball na Fengtai ya sami damar bakuncin gasar fid da gwani ta wasan kwallo na zamani na softball ta mata ta duniya a karo na 11. A lokacin gasar, ingancin wannan filin wasa ya sami babban yabo daga Hadaddiyar kungiyar wasan kwallo na zamani na softball ta kasa da kasa da 'yan wasa da malaman horas da wasanni da kuma alkalin wasa. Shugaba Don E. Porter Hadaddiyar kungiyar wasan kwallo na zamani na softball ta duniya ya yi wannan bayani a gun babban taron kwamitin gudanarwa ta kungiyar da sauran wurare da yawa cewar, mai yiwuwa ne filin wasan kwallo na zamani na softball na Fengtai zai kasance mafi kyau a tarihin wasan kwallo na zamani na softball.

Don gina wani filin wasan Olympic na zamani na matsyin koli, masu gina filin wasan kwallo na zamani na softball na Fengtai sun sha yin dabara.


1 2 3