Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-03 19:07:21    
Cikin yakini ne, kasar Sin tana gudanar da ayyukan yaki da ambaliya a yankunan girgizar kasa na lardin Sichuan

cri
 

Ban da wannan kuma, Mr Jiao ya ci gaba da cewa,

'Game da mataran ruwa da suka lalace sakamakon girgizar kasa, ya kamata a yi gyara bisa kokarin da suke iya yi. Game da tafkunan da suka samo asali daga girgizar kasa, ya kamata a kawar da dukkansu kafin zuwan babban lokacin ambaliya, kada wadannan tafkuna su fuskanci babban hadari daga ruwa daga girgizar kasa mai yawa, da kuma ruwan sama mai yawa. A halin yanzu dai, muna yin kokari sosai wajen sa kaimi ga wannan aiki.'(Danladi)


1 2 3