Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-02 15:35:09    
Kasar Sin ta soma ayyukan gina biranen da ke iya alamanta al'adun kasar Sin

cri

Mataimakin shugaban majalisar wakilan jama'ar kasar Sin mr Xu Jialu ya bayyana cewa, al'adun kasar Sin suna kunshe da kayayyakin tarihi da yawa, ba ma kawai da akwai shahararrun littattafai da yawa ba, hatta ma da akwai kayayyakin tarihi da yawa tare da kayayyakin tarihi da ke kasancewa a larduna daban daban na kasar Sin. Game da biranen da ke iya alamanta al'adun kasar Sin, Mr Xu Jialu yi fatan wadanda suka yi ziyara a kasar Sin za su iya fahimtar al'adun kabilun kasar Sin.Wannan na da ma'ana mai yakini ga kasar Sin wajen kafa zamantakewar al'umma mai jituwa.(Halima)


1 2 3