Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-18 14:20:55    
Kallon talabijin kullum zai iya yin illa ga yara wajen cin abinci

cri
 

Sabo da haka kungiyar kula da zuciya ta kasar Amurka ta ba da shawarar cewa, ya fi kyau yara su kwashe awa guda ko biyu wajen kallon talabijin a ko wace rana, kuma ya fi kyau kada iyaye su ajiya talibiji a dakin yara.

To, masu sauraro, yanzu sai ku shakata kadan, daga baya kuma za mu ci gaba da gabatar muku da wani bayani kan illar da kallon talabijin ya yi wa yara.

Bayan da Dr. Aric Sigman, wani kwararren kasar Birtaniya a fannin ilmin tananin dan Adam ya yi nazari, ya gano cewa, kallon talabijin kullum zai iya rage yawan wani irin sinadarin hormone da yara su kan fitar wanda ake kiransa melatonin, ta haka zai iya yin illa gare su wajen tsarin garkuwar jiki da yanayin barci da kuma lokacin girma.

Haka kuma nazarin ya bayyana cewa, idan yawan sinadarin melatonin da ke cikin jikin yara mata ya yi kadan sosai, to za su shiga lokacin balaga tun da wuri. Ban da wannan kuma kwayoyin da ke cikin jikin yara za su fi saukin lalacewa har sun kamu da sankara.


1 2 3