Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-16 15:01:58    
Kiyaye alamun wuraren noma yana taimakawa wajen bunkasa aikin noma a kasar Sin

cri

A gun taron nan, madam Wang Binying, mai ba da taimako na babban direktan kungiyar kiyaye ikon mallakar ilmi ta duniya ta nuna babban yabo ga ayyuka da kasar Sin ta yi don kiyaye alamun wuraren noma a cikin shekarun nan da suka wuce. Ta ce, "mun yi matukar farin ciki da ganin cewa, a cikin shekarun nan da suka wuce, gwamnatin kasar Sin tana mai da hankali sosai ga kiyaye alamun wuraren noma, kuma ta sami kyakkyawan sakamako, ta sa kaimi sosai ga bunkasa aikin noma, da kara wa manoma kudin shiga mai yawa. Wannan ma wata babbar alama ce, don haka muna jira gwamnatin kasar Sin za ta kara aiwatar da ayyukanta da kyau a wannan fanni a nan gaba, kuma za ta kara samun kyakkyawan sakamako."(Halilu)


1 2 3