Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-16 11:46:44    
Tuna da shawarwarin tattalin arziki da kasashen Sin da Amurka suka yi bisa manyan tsare-tsare

cri

Tun daga ran 12 zuwa ran 13 ga watan Disamba na shekarar 2007, an yi shawarwari na karo na uku a nan birnin Beijing. Kasashen biyu sun yin shawarwari kan manyan batu na "Kama damar habakar tattalin arzikin duniya, da tinkarar kalubale na habakar tattalin arzikin duniya", bangarorin biyu sun sami ra'ayoyi iri daga 31, kuma sun daddale yarjejeniyoyin da abin ya shafa. Bayan wannan shawarwari, shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya gana da Mr. Paulson, ya ce, "An sami ra'ayoyi iri daya sosai cikin wannan shawarwari, kuma an sami kyakkyawan sakamako sosai. Na yi godiya da yabawa ga kokarin da Madam Wu Yi da Mr. Paulson kuka yi."

Za a fara yin shawarwari na karo na hudu cikin gajeren lokaci, kasashen Sin da Amurka za su cigaba da neman ingantaccen bunkasuwar tattalin arziki na kasashen biyu a karkashin inuwar tsarin shawarwarin, ta haka domin neman moriya mafi girma ga jama'arsu.


1 2 3