Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-06 16:10:17    
Zagayawa da fitilar wasannin Olympics a kasashen kasa da kasa ta gwada kyakkyawar surar birane ga duniya

cri
 

Birnin Muscat, hedkwatar kasar Oman, birni na farko ne da ya rubuto wasika ga kwamitin shirya wasannin Olympics na Beijing domin daukar nauyin zagaya fitilar wasannin a birnin, wanda yake da dadadden tarihi da kuma kyakkyawan wuraren tarihi. Jakadan kasar Sin a kasar Oman Mr. Pan Weifang ya furta cewa: " Kasar Oman, wata kasa ce da ka iya janyo hankulan masu yawon shakatawa na ketare. 'Yan kasar Oman suna fatan za a bayyana kyakkyawar surarsu da kuma tarihi, da wayin kai, da al'adu da kuma abubuwan gargajiya na kasarsu ta damar da suka samu ta yawo da fitilar wasannin Olympics".

Birnin Bangkok, wani shahararren birni ne na duniya, inda ake sha'awar yin balaguro. Wani jami'in birnin Bangkok Mr. Anant Siripasraporn ya fadi cewa: " Har kullum mutane na kiran kasar Thailand 'Kasa mai murmushi'. Kuma duk wadanda suka zo nan kasar suna jin dadi ainun".


1 2 3 4