Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-03 15:21:23    
Gandun daji na Shennongjia

cri

A lardin Hubei da ke tsakayar kasar Sin, akwai wani shahararren gandun daji mai suna Shennongjia. Saboda da kyar ne mutane suke iya sa kafa a wannan wuri, shi ya sa ake kiyaye muhalin halittu yadda ya kamata a nan, har ma gandun dajin ya zama muhimmin wurin kiyaye albarkatun namun daji da tsire-tsire a kasar Sin.

Masu sauraro, abun da kuke saurara shi ne kukan biran da ke da gashi mai launin zinariya. Irin wannan biri mai daraja na matsayin daya daga cikin dabbobin da kasar Sin ke dora muhimmanci kan kiyaye su. Baya ga irin wannan biri akwai namun daji da tsire-tsire fiye da ire-ire 4700 da ke zama a wannan wuri mai fadin sama da murabba'in kilomita dubu 3, ciki, har da namun daji ire-ire fiye da 60 da kasar Sin ke dora muhimmanci kan kiyaye su a wurin.


1 2 3