Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-26 08:49:40    
Tufafin kabilar Hui

cri

Ma Shumin ta taba zana tufafin da ke cikin filim da yawa. Ya zuwa yanzu Madam Ma wanda shekarunta ya kai kusan 60 tana aikin koyarwa a cikin wata jami'ar kasar Sin.

Malam Ma Weili, mijin Ma Shumin, shi ma wani dan kabilar Hui ne. Yana goyon bayan kokarin da matarsa ke yi kan tufafin kabilar Hui sosai, kuma yana alfahari da abubuwan da matarsa ke yi. Bisa labarin da muka samu, an ce, a cikin lardin Ningxia na kabilar Hui mai cin gashin kai inda aka fi samun 'yan kabilar Hui a ciki, wasu kanfanoni sun riga suna so samar da tufafin masu yawa da Madam Ma Shumin ta zana. Game da wannan, Malam Ma Weili ya ce, "Dole ne tufafin kabila ta samu amincewa daga fararren hula, ta haka, wadannan tufafi za su zama tufafi na wata kabila. Ban da cewar ana bukatar masu zane zanen tufafin, har ma ana bukatar kamfanoni da su samar da su, bugu da kari kuma ya kamata samari na kabilar su san al'adun kabilarsa."


1 2 3