Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-26 08:49:40    
Tufafin kabilar Hui

cri

A cikin wata gasar zana tufafin kabilar Hui, tufafin kabilar Hui da Madam Ma Shumin ta zana sun jawo hankulan mutane, a cikin tufafin kabilar Hui fiye da 40 da ta zana, akwai tufafin aiki da na biki da na salla. Dukkan tufafin nan suna da halin musamman na kabilar Hui ko a fannin launi ko a fannin abubuwan ado. Sanya tufafin nan ke da wuya, sai 'yan kallo suka nuna kyakkyawar maraba da yabo. A karshe dai tufafin kabilar Hui da Madam Ma Shumin ta zana sun samu kusan dukkan lambobin yabo a cikin gasar.

Xu Jie, wani saurayin kabilar Hui ne wanda ya taba ganin tufafin nan ya ce, wadda ta yi zanen ta bayyana halin mummman na kabilar Hui sosai. Ya ce, "A ganina, Malama Ma Shumin ita ce shahararriyar mai aikin zane-zane a cikin kabilar Hui, har ma a tsakanin dukkan musulmi. A cikin shekaru da yawa, tana mai da hankali a kan zane tufafi masu yawa wadanda suka dace da fararren hula musulmai."


1 2 3