Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-21 15:13:10    
Nuna fara'a ya iya yaki da bala'i

cri

A ran 12 ga wata da misalin karfe 2 da minti 28 da yamma bisa agogon Beijing, an sami girgizar kasa mai karfin digiri 8 bisa ma'aunin Richter a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan na kasar Sin.

Wannan mummunar girgizar kasa ya yi sanadiyar mutuwar mutane masu tarin yawa da jikkata da yawa, sa'an nan kuma, ta haddasa hasarar dimbin dukiyoyi.

Soyayya mafi sahihanci ta iya ketare bakin iyakar kasa. Wannan girgizar kasa mai ban tsoro da aka samu a Wenchuan ta lardin Sichuan na kasar Sin a ran 12 ga wata ba kawai ta jawo hankulan mutanen Sin sosai ba, har ma ta jawo hankulan dukkan mutanen duniya masu kirki. A makon da ya gabata, a kan hanyar mika wa juna wutar gasar wasannin Olympic ta Beijing a babban tsaunin Jinggangshan na lardin Jiangxi, Amurkawa 2 da suka tsira daga babbar girgizar kasa a birnin Los Angeles na kasar Amurka sun nuna fatan alheri ga wuraren da suke fama da girgizar kasar.


1 2 3