Wata 'yar makaranta ta birnin Beijing wato mai suna Zhao Yujiao ta gabatar da shawarar cewa, 'watsi da kayayyakin satar fasaha, da yi amfani da kayayyakin gaskiya, domin kare ikon mallakar ilmi'. Ta ce,
'A madadin dukkan 'yan makarantar firamare da na sakandare na birnin Beijing, na gabatar da wata shawara ga dukkan 'yan makaranta da matasa na kasar Sin cewa, mu dauki matakai daga kanmu, mu kfa wata al'ada ta girmama wa ikon mallakar ilmi da yin kirkire-kirkire.'
1 2 3
|